Forex.market
Would you like to react to this message? Create an account in a few clicks or log in to continue.

Go down
avatar
Admin
Admin
Posts : 101
Join date : 2021-12-20
https://forex-market.africamotion.net

Wikifx:Menene Lot a Forex? Empty Wikifx:Menene Lot a Forex?

Tue Jan 18, 2022 11:32 pm
[size=32] Anayin dillancin Forex a wandansu kayyadaddun adadi da ake kira lots, ko kuma adadin kudaden da ake iya saye ko sayarwa.[/size]
[size=32]  Kowane “lot”daya yana zama ma'aunin kudin da za ayi harkalla dasu.[/size]
[size=32]  A yayin da ka bukaci haja a dandalin cinikayya, bukatar hajoji ana bada ita ne a ma'aunin da ake kira da lots.[/size]
[size=32]  Wato Kamar mai sayen kwai ne, ana saida kwai ne kiret-kiret. Idan zaka sayi kwai, yawanci ana sayen kiret ne. Kiret daya kuma ya kumshi kwai 30.[/size]
[size=32]  To shi kayyadadden adadin lot shine guda 100,000 na kudin kasa, sannan kuma, akwai kanana irin su mini, micro, da nano lot wanda suke kunshe da guda 10,000, 1,000,da guda 100.[/size]
Wikifx:Menene Lot a Forex? Stage4
[size=32]  Wadansu dillalan na nuna yawan hajarsu a “lots”, yayin da wasunsu kuma ke nunawa a ainihin yawan kudin kasa.[/size]
[size=32]  Zai iya kasancewa dama an sani, sauyin darajar kudin da aka dangana da wani kudin daban ana auna shine a ma'aunin “pips,” wanda dan kankanin kaso ne a cikin kwaya guda na darajar kudin kasa.[/size]
[size=32]  Idan ana so a fa'idantu da wannan sauyin daraja, akwai bukatar a yi harkalla adadin kudi mai yawa, domin gano riba ko faduwa mai ma'ana.[/size]
[size=32]  Mu kaddara zamu yi amfani da guda 100,000 na (kayyadadden) adadi. Zamuyi tishin lissafin mu na baya domin muga yadda bayanin zai alakantu da darajar pip.[/size]
[size=32]  .USD/JPY a mizanin musaya na 119.80: (.01 / 119.80) x 100,000 = $8.34 a kowane pip[/size]
[size=32]  .USD/CHF a mizanin musaya na 1.4555: (.0001 / 1.4555) x 100,000 = $6.87 a kowane pip[/size]
[size=32]  A nan misalin kuma, Dalar U.S. ba ita ce akai tallar da ita ba, don haka lissafin zai sauya kadan.[/size]
[size=32]  .EUR/USD a mizanin musaya na 1.1930: (.0001 / 1.1930) X 100,000 = 8.38 x 1.1930 = $9.99734 idan muka kimanta, zai zama $10 a kowane pip.[/size]
[size=32]  .GBP/USD a mizanin musaya na 1.8040: (.0001 / 1.8040) x 100,000 = 5.54 x 1.8040 = 9.99416 idan muka kimanta, zai zama $10 a kowane pip.[/size]
[size=32]  A nan ga misalai na daragar pip ga EUR/USD da USD/JPY, wanda ya danganta ne girma -girma.[/size]
Wikifx:Menene Lot a Forex? Stage4.1
[size=32]  Dillalinka zai iya kasancewa yanada wata haryar dayake bi wajen lissafin darajar pip mai alaka da girma na lot amma koma ta yaya ya lissafa, zasu sanar da kai ainahin darajar pip a kudin kasar da kake harkalla dashi a wannan lokacin.[/size]
[size=32]  Abin nufi shine, sune zasuyi maka dukkan wannan lissafin kididdigar![/size]
[size=32]  Yayin da kasuwa ta gara, haka shima darajar pip yake garawa dai-dai da kudin kasar da kake harkalla dashi.[/size]
Wikifx:Menene Lot a Forex? Stage4.2
[size=42]  Shi kuma leverage menene?[/size]
[size=32]  Watakila kana mamakin ta yaya dan matashin dan harkalla kamar ka za yi cinikayyar makudan kudade haka.[/size]
[size=32]  Kaddara cewa dillalinka kamar wani banki ne da yake baka $100,000 domin ka sayi kudaden kasashe.[/size]
[size=32]  Abu daya da bankin ya sharadanta maka shine ka bashi a matsayin jingina, wanda zai rike maka amma ba lallai ne ajiye maka su zaiyi ba.[/size]
[size=32]  Abin kamar da wasa ko? Wannan shine yanda harkallar forex mai amfani da jingina take aiki.[/size]
Wikifx:Menene Lot a Forex? Stage4.3
[size=32]  Adadin kudin da za'a yi amfani dasu wajen jingina ya danganta ne da dillali da kuma abinda kai mai harkallar ka gamsu dashi.[/size]
[size=32]  A ka'ida dillali na bukatar kafin alkalami wanda ake kira “margin“.[/size]
[size=32]  kana bayarda kafin alkalamin, to za'a baka damar fara harkalla. Kuma dillalin zai kayyade maka nawa ne ake bukata a kowane cinikin (lot).[/size]
[size=32]  Alal misali, idan abin da aka yarje maka na jingina 100:1 (or 1% na matakin cinikayya daka bukata), kuma kana son kayi harkallar matakin mai darajar $100,000, amma $5,000 kawai kake dasu a asusun ka.[/size]
[size=32]  Ba damuwa, dillalinka zai ware $1,000 a matsayin kafin alkalami, sai ya baka damar nemo “bashin” sauran.[/size]
[size=32]  Kuma duka wata riba ko faduwa za'a tara ta ne da sauran chanjin da suka yi ragowa a asusun ka.[/size]
[size=32]  Mafi karancin (margin) na kowane lot yana bambamta ne daga dillali zuwa dillali.[/size]
[size=32]  A misalin da muka yi a baya, dillaliIn ya bukaci 1% margin (riba ko faduwa). Hakan yana nufi kowane $100,000 akayi kasuwancin su, dillalin yana neman $1,000 a matsayin kudin jingina.[/size]
[size=32]  Bari mu ce kana son ka sayi kayyadadden adadi guda 1 na lot (100,000) a kudin USD/JPY. Idan asusun ka yana da damar jingina ta 100:1, to zakayi tanadin $1,000 a matsayin margin (riba ko faduwa).[/size]
[size=32]  Wannan $1,000 ba biyan su kayi ba, ka bada su ne jingina. Za a dawo maka da su ne yayin da ka rufe harkallar ka.[/size]
[size=32]  Dalilin dillali na bukatar jingina shine yayin da harkallarka take a a bude, akwai yuwuwar rasa kudin (faduwa) a wannan mataki da ka siya![/size]
[size=32]  Mu dauka cewa wannan harkallar USD/JPY shi kadai ne kasuwancin da kake dashi bude a asusun ka, dole ne asusun ya kasance a matakin akalla harkallar $1,000 a kowane lokaci, domin samun damin ci gaba da barin harkarllar a bude.[/size]
[size=32]  Idan USD/JPY ta karye sannan asusun ka ya samu faduwa har ya kai kasa da $1,000, tsarin da dillalin yake kai zai rufe asusunka ne kai tsaye domin kiyaye ci gaba da yin asara.[/size]
[size=32]  Wannan wata hanya ce ta tseratar da asusunka daga zama bashi.[/size]
[size=32]  Fahimtar yanda harkallar margin take yana matukar muhimmanci wanda hakan yasa muka ware mai sashi guda a darasin mu na nan gaba.[/size]
[size=32]  Karanta sashin yana da fa'iida sosai idan kana son tseratar da asusun ka![/size]
[size=32]  Yanzu kuma…[/size]
[size=42]  Ta yaya ne zan lissafawa kaina riba ko faduwa?[/size]
[size=32]  Tunda yanzu mun gane yanda ake lissafa darajar pip da kuma jingina, bari muga yanda ake lissafa riba da faduwa.[/size]
[size=32]  Bari mu sayi U.S. dollar sannan mu saida Swiss francs.[/size]
[size=32]  . Mizanin mu a jadawalin cinikayya shine 1.4525/1.4530. Kasancewar zamu sayi U.S. dollars zamuyi aiki da farashin“ASK” na 1.4530, mizanin da yan kasuwa suke ashirye da su sayar.[/size]
[size=32]  .Sai ka sayi kayyadadden adadin lot guda 1 (100,000 units) a 1.4530.[/size]
[size=32]  .Bayan 'yan awowi, farashin sa sai ya sauya zuwa 1.4550 sannan kuma ka yanke shawarar rufe harkallar.[/size]
[size=32]  .Sabon farashin USD/CHF 1.4550 / 1.4555. Tunda a farko ka sayesu ne don ka bude  harkalla, don rufe harkalla kuma, yanzu dole ka sayar  idan kano so ka rufe harkallar don haka zaka dauki farashin kan “BID” na 1.4550. Farashin da 'yan kasuwa zasu saye shi a kai.[/size]
[size=32]  .Bambamcin dake tsakanin 1.4530 da 1.4550 shine .0020 ko pips 20.[/size]
[size=32]  .Idan mukai amfani da shigar mu ta baya, yanzu muna da (.0001/1.4550) x 100,000 = $6.87 ga kowane pip x pips 20  = $137.40[/size]
[size=42]  Bid/Ask Spread[/size]
[size=32]  Ka tuna, yayin da ka shiga ko ka fita daga harkalla, kana fuskantar karayar farashin bid/ask.[/size]
[size=32]  Idan zaka sayi kudi ne, zaka yi amfani da farashin offer or ASK. [/size]
[size=32]  Idan kuma zaka sayar, zaka yi amfani da farashin BID.[/size]
[size=32]  Nan gaba, zamu kawo muku gundarin bayanin forex wanda kuka koya![/size]
[size=32]Wikifx[/size]
Back to top
Permissions in this forum:
You cannot reply to topics in this forum