Forex.market
Would you like to react to this message? Create an account in a few clicks or log in to continue.

Go down
avatar
Admin
Admin
Posts : 101
Join date : 2021-12-20
https://forex-market.africamotion.net

WikiFX:cinikayyar kasuwar canjin kudi? Empty WikiFX:cinikayyar kasuwar canjin kudi?

Thu Jan 20, 2022 6:26 am
[size=32]Dillalan kasuwar canji zasu saka maka farashi guda biyu daban daban na jerin kudade biyu; sa farashi da kuma farashin tambaya.[/size]
[size=32]  Sa farashi shi ne farashin da zaka iya SAYAR da kudi mai tushe.[/size]
[size=32]  Farashin tambaya shi ne shi ne farashin da zaka SIYAN kudi mai tushe.[/size]
[size=32]  Bambancin da yake tsakanin wadannan farashishshika shi ake kira da farashin shimfida.[/size]
[size=32]  Kuma ana kiransa da suna shimfidar sa farashi/farashin tambaya.[/size]
[size=32]  Farashim shimfida shi ne yadda dillalai marasa kamasho suke samun kudinsu.[/size]
[size=32]  Farashin shimfida shi ne ladan aikin samar da “hadahada yanzu yanzu”.[/size]
[size=32]  Wannan shi yasaka kalmomin nan na “farashin hadahada” da kuma na “sa farashi- farashin shimfida” ake iya jujjuyasu ayi amfani dasu.[/size]
[size=32]  A maimakon a saka farashin ladan aiki na cinikayya, sai a gina farashin a matsayin farashin siya da sayarda jerin kudade biyu da akeson ayi cinikayya dasu.[/size]
[size=32]  A mahangar kasuwanci, hakan yayi ma’ana. Dillalin yanayin hidima saboda haka dole yasamu kudi ko ta yaya.[/size]
[size=32]  Suna samun kudi da hanyar saye da sayarda kudade a gareku a kudade fiye da yadda suka siyesu.[/size]
[size=32]  Muka suna samun kudi ta hanyar siya kudade a wajenku a farashi kasa da abunda zasu samu idan suka siyar.[/size]
[size=32]  Bambancin shi ake kirada Farashin shimfida.[/size]
[size=32]  Kamar kaine kana kokarin siyar da iPhone dinka a shagon da suke siyan gwanjon iPhone. (waya mai kaifin basira wadda take da kamara guda biyu a baya? Abun dariya!)[/size]
WikiFX:cinikayyar kasuwar canjin kudi? Stage5
[size=32]  Domin asamu riba, ana bukatar a sayi iPhone dinka a farashi kasa da abunda za’a siyar da ita.[/size]
[size=32]  Idan za’a siyarda iPhone din akan kudi $500, saboda idan ana so a samu riba ko yaya ne, to karshen abunda za’a iya siyanta awajenka shi ne $499.[/size]
[size=32]  Wannan bambancin na $1 shi ake kira da shimfida.[/size]
[size=32]  Saboda haka idan dillali yace “babu kamasho”, to yaudara ce, saboda koda ace babu ladan kamasho daban, duk da haka kabiya kamasho.[/size]
[size=32]  Saidai yana cikin shimfidar sa farashi/farashin tambaya![/size]
[size=42]  Ta yaya ake auna farashin shimfida a kasuwar canjin kudi?[/size]
[size=32]  Farashin shimfida yawanci ana aunashi ne a pips, wanda shine na’ura mafi kankanta ta motsawar farashin jerin kudade biyu.[/size]
[size=32]  a yawancin jerin kudade biyu, pip daya daidai yake da 0.0001[/size]
[size=32]  A misalin pip guda biyu wanda aka shimfidawa EUR/USD zai kasance 1.1051/1.1053.[/size]
WikiFX:cinikayyar kasuwar canjin kudi? Stage5.1
[size=32]  Jerin kudade biyu ya hada da kudin Japan yen an saka masa farashi akan gidan goma 2 (saidai idan akwai pips murabba’ai, shi ne zai zama gidan goma 3).[/size]
[size=32]  Misali, Usd/JPY zai zama 110.00/110.04. wannan farashin yana nuni da shimfidar pips 4.[/size]
[size=32]  Wasu irin shimfidodi ne a kasuwar canji kudi?[/size]
[size=32]  Ire iren shimfidodin da zaka gani a manhajar cinikayya ya danganta ta dillalin kasuwar canjin kudi dakuma yadda suke samun kudi.[/size]
[size=32]  Akwai ire iren shimfida guda biyu:[/size]
[size=32]  Kafaffe[/size]
[size=32]  Mai canjawa (ana kiransa da “mai yin bambaro”)[/size]
WikiFX:cinikayyar kasuwar canjin kudi? Stage5.2
[size=32]  Yawanci Kafaffiyar shimfida, shawara ce da ake samu daga dillalai masu aiki a matsakin masu shirya sha’anin kasuwa ko “teburin yarjejeniya” abun kwatance amma ita kuma shimfida mai canjawa, shawara ce da ake samunta daga dillalai wanda “basa aiki a tsarin yarjejeniyar tebur”.[/size]
[size=42]  Me ake nufi da kafaffiyar shimfida a kasuwar canjin kudi?[/size]
[size=32]  Kafaffiyar shimfida tanan nan dai a yadda take, babu ruwanta da yanayin kasuwa a kowanne lokaci. A wata fadar, koda yanayin kasuwar yana canjawa kamar halayyar Kanye ko kuma shiru kamar bera, babu abunda zai shafi shimfidar. Tana nan a yadda take.[/size]
[size=32]  Kafaffiyar shimfida, shawara ce da ake samu daga dillalai masu aiki a matsayin masu shirya sha’anin kasuwa ko tsarin “yarjejeniyar kan tebur”.[/size]
[size=32]  Tareda amfani da yarjejeniyar kan tebur, dillali yana siyan matsaya mai girma daga masu samar musu da yawan cinikayya sannan ya nuna wadannan matsayoyi a matsayin kananan ga kananan yan kasuwa.[/size]
[size=32]  Wannan yana nufin cew dillali yana yin aiki a matsayin takwaran abokanan cinikayya.[/size]
[size=32]  Kasancewar da akwai teburin yarjejeniya, shi yaka bawa dillali dama yayi nunin nufi ga shimfida saboda suna iya kula da farashishshikan da suke nunawa abokanan cinikayyarsu.[/size]
[size=32]  Su mene ne amfaninnikan yin cinikayya da kafaffiyar shimfida?[/size]
[size=32]  Kafaffiyar shimfida bata bukatar babban jari, saboda haka cinikayya da shimfida yana nunin nufin zabin arha ga yan kasuwa wanda basu da kudade masu yawa da zasu fara cinikayya dasu.[/size]
[size=32]  Cinikayya da kafaffiyar shimfida kuma tanasaka farashin mu’amala yazama wanda ake iya fadi.[/size]
[size=32]  Tunda yakasance shimfida bata canjawa, koda yaushe kanada yakinin abunda yaka iya sa ran biya ayayinda kabude cinikayya.[/size]
[size=42]  Su mene ne rashin amfanin cinikayya da kafaffiyar shimfida?[/size]
[size=32]  Za’a iya sake saka farashin kaya a kowanne lokaci idan ana cinikayya da kafaffiyar shimfida, tunda farashin yana zuwa ne daga tushe daya (dillalinka).[/size]
[size=32]  Idan mukace a koda yaushe muna nufin kusan a koda yaushe kamar yadda Instagram suke sakin sakonni daga yan mata yan’uwan juna na Kardashian![/size]
[size=32]  Akwai lokutan da kasuwar canjin kudi take babu tabbas kuma take canjawa da sauri. Tunda shimfida a kafe take, dillalin bazai samu damar fadada shimfida ba dan ya daidaita yanayin kasuwa na yanzu ba.[/size]
[size=32]  Saboda haka idan kayi kokarin shiga cinikayya a kayyadadden farashi, dillalin zai “toshe” cinikayyar sannan ya tambayeka akan ka amince da sabon farashi. Za’a saka maka sabon farashi.[/size]
[size=32]  Sakon farashin zai ayyana akan manhajar cinikayyarka domin ya sanar dakai cewa farashin ya canja sannan ya tambayeka ko ashirye kake ka amince da wannan farashin. Kusan koda yaushe yana kasancewa farashine mafi muni akan wand aka bida.[/size]
[size=32]  Zamiya itama wata matsalar ce. Ayayinda farashi yake tafiya da sauri, dillalin bazai iya kula da daidaiton kafaffiyar shimfida ba sannan kuma farashin daka kare dashi daga karshe bayan kashiga cinikayya zai zama gaba daya daban da farashin shigar da kayi nufi.[/size]
[size=32]  Zamiya yana kama da sanda ka doke gefe kara gefe domin kunna wuta, sannan ka amince zaku hadu da wannan yarinyar ko yaron mai zafi domin kusha kofi sannan ka gano cewa ainahin mutumin da yake gabanka kwata kwata baiyi kama dana hoton ba.[/size]
[size=42]  Su mene ne shimfidu masu canjawa a kasuwar canjin kudi?[/size]
[size=32]  Kamar yadda sunan ya nuna, shimfida masu canjawa suna canjawa ne a kowanne lokaci.[/size]
[size=32]  A tareda shimfidu masu canjawa, bambancin da yake tsakanin sa farashi dakuma farsahin tambaya na jerin kudade biyu yana canjawa ne a kodayaushe.[/size]
[size=32]  Shimfidu masu canjawa, dillalai marasa yarjejeniyar kan tebur su suke nuna nufin su.[/size]
[size=32]  Dillalai marasa yarjejeniyar kan tebur suna samun farashin jerin kudadensu guda biyu daga masu samar da yawan kasuwanci masu yawa sannan su mika wannan farashin izuwa ga dan kasuwa batare da sa bakin teburin yarjejeniya ba.[/size]
[size=32]  Hakan yana nufin basu da iko akan shimfidun. Kuma shimfidun zasu fadada ko su tsuke ya danganta da wadata da kuma bukatar kudaden dakuma gaba daya rashin tabbas din kasuwar.[/size]
[size=32]  A yadda kowa ya sani shimfidu suna fadadawa lokacin sakin labaran tattalin arziki sannan dakuma wasu lokutan sanda yawan cinikayya a kasuwa ya ragu a lokacin ranakun hutu dakuma lokacin da wahayin aljanu ya fara.[/size]
WikiFX:cinikayyar kasuwar canjin kudi? Stage5.3
[size=32]  Misali, zaka iya so kasayi EUR/USD da pips din shimfida, dab da zaka danna alamar siya, sai aka saki rahoton rashin aikin yin a Amurka kuma nan da nan shimfidar ta fadada zuwa pips 20![/size]
[size=32]  Oh, sannan kuma shimfidar zaya iya fadada a lokacin da Trump yayi maganganu barkatai akan dalar Amurka sanda yake a matsayin shugaban kasa.[/size]
WikiFX:cinikayyar kasuwar canjin kudi? Stage5.4
[size=42]  Me ne amfanin yin cinikayya da shimfidu masu canajawa?[/size]
[size=32]  Shimfidu masu canjawa suna kawo karshen maimaita farashi. Hakan yana faruwa ne saboda bambamci a al’amuran shimfidu yana canjawa ne a farashi saboda yanayin kasuwa.[/size]
[size=32]  (Amma duk da cewa baza’a maimaita maka farashi ba bashi yake nuna cewa bazaka samu zamiya ba).[/size]
[size=32]  Cinikayyar ksuwar canji da shimfidu masu canjawa kuma tana samar da farashi na gaskiya, musmman ma idan kayi la’akari da cewa samun damar farashishshika daga masu samar da yawan cinikayya masu yawa sau da yawa yana nufin farashi mafi alheri saboda gasa.[/size]
[size=42]  Mene ne Rashin amfanin yin Cinikayya da Shimfidu masu Canjawa?[/size]
[size=32]  Shimfidu masu canjawa basu dace ga dan canji ba. Fadadaddun shimfidu zasu iya cinye duk wata riba da dan canji yasamu.[/size]
[size=32]  Shimfidu masu canji suna da mugunta ga sabbabin yan kasuwa. Shimfidu zasu iya fadadawa sosai ta yadda abun da ake gani kamar riba zai iya juyawa yakoma mara riba a kiftawar ido.[/size]
[size=42]  Kafaffun shimfidu akan shimfidu masu Canjawa: Wanne ne mafi alheri?[/size]
[size=32]  Tambaya akan wadanne zabi ne sukafi alheri a tsakanin kafaffu dakuma shimfidu masu canjawa yadanganta ne da bukatar dan kasuwa.[/size]
[size=32]  Akwai yan kasuwar da suke ganin cewa amfani da kafaffun shimfidu sunfi alheri akan amfani da dillalan shimfidu masu canjawa.[/size]
[size=32]  A gaba daya, yan kasuwa masu karamin asusu kuma wanda ba koda yaushe suke cinikayya ba zasufi samun alheri a farashin kafaffun shimfidu.[/size]
[size=32]  Yan kasuwa masu babban asusus wadanda suke cinikayya a koda yaushe ayayin da kasuwa take kan ganiya (sanda shimfidu sukafi matsewa).[/size]
[size=32]  Yan kasuwa masu san aiwatar da cinikayya ta sauri kuma suke bukatar su guji maimaita farashi, zasu so suyi cinikayya da shimfidu masu canjawa.[/size]
[size=32]  Farashin Shimfidu da kuma Lissafa lissafai.[/size]
[size=32]  Yanzu tunda munsan mene ne shimfida, da kuma bambancin shimfidu guda biyu, kana bukatar ka kara sanin wani abu guda daya……………[/size]
[size=42]  Dangantakar shimfida da farashin mu’amala.[/size]
[size=32]  Abune mai sauki kayi lissafi alhali kuma abubuwa biyu kawai kake bukata:[/size]
[size=32]  Darajar a kowanne pip[/size]
[size=32]  Yawan adadin da kake cinikayya[/size]
[size=32]  Duba misali….[/size]
WikiFX:cinikayyar kasuwar canjin kudi? Stage5.5
[size=32]  A farashin daya gabata, zaka iya sayan EURUSD a 1.35640 sannan ka siyar a EURUSD 1.35626.[/size]
[size=32]  Wannan yana nufin idan da zaka sayi EURUSD sannan a lokacin karufe ta, zai jawo maka asarar 1.4 pips.[/size]
[size=32]  Domin gano gaba daya farashin, kana bukatar ka ninka farashin kowanne pip da adadin yawan (lots) da kake cinikayya.[/size]
[size=32]  Saboda haka idan kana cinikayyar yan kananan lots (rabo 10,000), darajar kowanne pip shi ne $1, saboda haka farashin mu’amalar ka zai zama $1.40 domin kabude wannan cinikayyar.[/size]
WikiFX:cinikayyar kasuwar canjin kudi? Stage5.6
[size=32]  Farashin pip din mikakke ne. Hakan yana nufin cewa zaka bukaci ka ninka farashin kowanne pip da adadin lots din da kake cinikayya dasu.[/size]
[size=32]  Idan ka kara girman matsayarka, farashin mu’amalarka, wanda ake gani a shimfida zai tashi shima.[/size]
[size=32]  Misali, idan shimfidar takasance 1.4 pips kuma kana cinikayyar yan kananan lots guda biyar, farashin mu’amalarka zai zama $7.00[/size]
Back to top
Permissions in this forum:
You cannot reply to topics in this forum